Abubuwan dakefaruwa a Nigerian dama sassan duniya 26/06/3024 Kubiyomu Kusha Labari Ashafinmu na omm LifeChange..
Taƙaitattu
NCDC ta buɗe cibiyar agajin gaggawa saboda ɓarkewar cutar kwalara a Najeriya
‘Yan bindiga sun kashe mataimakin shugaban jami’ar Usman Dan Fodiyo
Dubban ƴan Kenya na sabuwar zanga-zangar adawa da ƙarin haraji
An saki shugaban shafin kwarmata bayanan sirri na Wikileaks
Babu shirin tsige Sarkin Musulmi – Gwamnatin Sokoto
Jiragen saman Isra'ila sun kashe aƙalla mutum 24 a Gaza - Jami'an Gaza
Mata da miji ƴan Amurka sun mutu a lokacin aikin hajji.
Rahoto kai-tsaye
Haruna Kakangi da Aisha Babangida da Umaymah Sani da Ahmad Bawage
25 Yuni 2024Mu kwana lafiya
Mun zo karshen rahotanni a wannan shafi na labarai kai-tsaye.
Sai kuma gobe da safe idan Allah ya kai mu.
Ahmad Bawage ke cewa mu kwana lafiya.