Dan Allah kakaranta wannan labarin yanadamatukar dadi sosai kubiyomu Kusha:Mata iyayenmu.....
Mata iyayen mu
Bayan Likita ya gama dubata ya ce, Hajiya wannan ciwon zuciyar ya ci Ζarfin jikinki, don haka kwanaki kaΙan suka rage miki a duniya...!
Bayan ta dawo, MaΖota da Ζawaye da Ζ³an uwanta sun taru domin dubata..... Wata ta ce, wai menene haΖiΖanin abin da yake damunki...!?
Ta ce, cutar Ζanjamau ce...!
Bayan sun watse sai Ιanta da ya rakata Asibiti ya ce, Me yasa kika ce haka bayan ba abin da Likita ya faΙa ke nan ba...!?
Ta ce, domin in na mutu kar wata daga cikinsu ta ji tana sha'awar auren Babanka..!
Irin wannan kishin haka
