Ministan yaɗa labaru na Najeriya, Mohammed Idris ya sanar da cewa ƙungiyoyin ƴan ƙwadago na Najeriya da Gwamnatin Tarayya sun amince da "wani ƙari a kan naira 62,000 a matsayin albashi mafi ƙanƙanta."

Post a Comment

Previous Post Next Post

Contact Form