Shugaban Kungiyar Kwadago ta kasa Kwamared Joe Ajaero shi ya bayyana hakan ayayin taron shekara karo na 67 na kungiyar Tuntuba ta masu Daukar ma'aikata ta kasa a Legos.

 Shugaban Kungiyar Kwadago ta kasa Kwamared Joe Ajaero shi ya bayyana hakan ayayin taron shekara karo na 67 na kungiyar Tuntuba ta masu Daukar ma'aikata ta kasa a Legos.

 Ajaero ya koka da cewa kwamitin hadin guiwa tsakanin majalisar Dattawa da ta wakilai a fannin shari'ah ya amince da ya cire sashe na 34 daga cikin kunshin abubuwan da majalisa za ta yi wa doka don ba da dama ga gwamnoni a bisa radin kansu su iya tantance mafi kankantar albashin da za su iya biyan ma'aikata a maimakon ya zamto a karkashin Dokar kasa.

 Shin ya dace Majalisa ta cire Mafi kankantar Albashin Ma'aikata daga Ikon Dokar kasa?

  Shin menene ra'ayinku akan Barazanar kara shiga yajin aiki idan har Majalisar ba ta sauya matsaya ba?

Post a Comment

Previous Post Next Post

Contact Form