Arc. Ahmed Musa Dangiwa Ministan gidaje da Raya Birane

 Arc. Ahmed Musa Dangiwa Ministan gidaje da Raya Birane.

ya zama Chairman na ministocin gidaje na Africa baki daya. 

An sanar da hakan ne a Kigali, Rwanda yayin taron masu ruwa da tsaki na Bankin bunkasa gidaje a Africa wato Shelter afrique Development Bank 43rd AGM Bureau. 

Bayan wannan sabon mukami da Arc. Ahmed Musa Dangiwa ya samu yanzu haka yana riqe da manyan muqamai guda 4; 

1.Minister of Housing and Urban Development.

Federal Republic of Nigeria 

2. Chairman, Shelter Afrique Development Bank (SHAfDB) 42nd AGM Bureau.

3. Chairman of Nigeria Pulako Resettlement Initiative under the office of Vice President.

4. Chairperson, Financial Caucus of African Ministers of Housing and Urban Development. 

Allah ya kama mashi ya kuma bashi ikon sauke nauyi.

Hon.Habibu Adamu (Abba)

Chairman Dangiwa Media Reporters.


Post a Comment

Previous Post Next Post

Contact Form