YANZU YANZU DAGAGGAWA KASHIM SHATIMA YAMAGANTIU AKAN YUNKURIN RAGE IKON SARKIN MUSULMAI
Kashim Shattima Ya Magantu Kan Yunƙurin Rage Ikon Sarkin Musulmi Da Gwamnatin Sakkwato Ke Son Yi
Mataimakin Shugabanna Najeriya, Kashim Shettima ya shaida cewa Sarkin Musulmi na ɗaukacin musulmi ne ba na jihar Sakkwato kaɗai ba, don haka kare martabar sa ya zama dole.
Kashim Shattima ya faɗi haka ne a wani taro kan rashin tsaro a Arewa maso yammacin Najeriya da ya gudana a yau a jihar Katsina.
Wannan na zuwa ne bayan da ake zargin gwamnan jihar Sokoto da tura wata doka zuwa majalisa wadda za ta rage ƙarfin faɗa-a-ji na Sarkin Musulmi.
Ya Allah ubangiji yakawomana karshen wadanan fitintinu ya Allah✍️✍️✍️