Da Dumi Dumi ::Da yawan Mawaƙan da suke Tashe ba Waƙa Suke ta Hankali ba ! Suna Yin Waƙar Batsa ne da Shigar Iskanci Shi Yasa Duk Wani Mai Jin Waƙoƙinsu ma Irin sune
Nafi karfin Wani Mawaƙi yazo yana gwada waƙarsa da tawa Domin dayawansu tun Basu da wayo nake waƙa
Dan haka duk wanda yake ji da kansa yake ji shi ya Iya waka Yazo ya gwada yin waka dani Ina mai tabbatar masa sai nayimasa bulala.
#Abuteamwork
Adam A Zango BBC Hausa Adam Zango Rariya Hausa" Tsalle Daya Dokin Karfe TV Katsina Post Rahma Radio 97.3FM Freedom Radio Nigeria Dala FM Kano.......