Mai girma Ministan Gidaje na kasa Arc Ahmed Dangiwa ya nisanta kan shi bisa Jita jita da ake yadawa cewar shinkafar da Gwamnatin tarrayya ta bada a raba ma talakawa ta hannunshi an kai ta kasuwa domin a saida.
Mai girma minista ya sanya ayi bincike çıkın gaugawa domin gano Gaskiyar lamarin.
Mai girma minista a shirye yake koda yaushe domin kawo ma jihar Katsina da Nigeria Baki daya aiyuka na alkheri.
Katsina State Concerned Citizens.