IKon Allah kenan gawata Santaleliyar budurwa kuma ma,iakaciya Mai aikin Lauya.
Tace itadaitagajidazama babu miji takaradacewa tanabukatar miji wandazai sota tsakaninshi da Allah takumadacewa tanadakudi daidaibakin gwargwado narufin asiri kawai itadai abindakake bukata mijinagari tace Dan Allah atayata da addu,a Yan,uwa...🤲