Innanlillahi wa'inna ilaihirraji'un Yanbindiga sunyi garkuwa da Mahaifiyar Fitacen mawakin siyasar Nigeria Daudakahutu Rarar Allah ubangy yabaiyanata cikin aminci ya Allah...
Kwamishinan tsaro na jihar Katsina, Nasiru Mu'azu ya ce waɗanda suka sace mahaifiyar Dauda Kahutu Rarara sun yi hakan ta hanyar bi ta bayan gida, inda suka sace ta ba tare da jami'an da ke tsaron gidan sun sani ba..
Karin bayani - https://bbc.in/3XHF6Ko