Da Dumi Dumi : Daɗin Sautin Kiran Sallah Ya Sa Ina Ķàuñaŕ Mùśùĺùñçì, Inji Jarumar Finafinan Kudu, Tonto Dikeh....

 Da Dumi Dumi : Daɗin Sautin Kiran Sallah Ya Sa Ina Ķàuñaŕ Mùśùĺùñçì, Inji Jarumar Finafinan Kudu, Tonto Dikeh....






Daga Abubakar Shehu Dokoki

Jaruma kuma mawakiyar ta kudancin Nijeriya, Tonto Dikeh ta bayyana irin ƙaunar da take yi wa addinin mùśùlúnci, kamar yadda ta wallafa a shafin ta na Instagram. Inda ta kara da cewa babban buŕìn ťà a ŕaýùwa shine ta ķaŕa fahimťàŕ abinda musulai suka yi imani d shi.

Tonto ta ƙara da cewa "nakan tashi da sauti mafi daɗi (ƙiran sallah) kullum a kusan shekaru huɗu da suka gabata, sauti ne mai nuna sadaukarwa da kuma tsantsar ƙauna. Allah Ya yi wa musúlmi


albarka. Allah Ya amsa addu'arku".

Post a Comment

Previous Post Next Post

Contact Form