DA DUMI DUMINSA: Jim kadan bayan Yan Nigeria Sun Ayyana a niyarsu tayin zanga zangar luma wata Majiya Mai karfi ta bayyana cewa Shugaban Ƙasa Sen. Asiwaju Bola Ahmed Tinubu yana shirye shiryen faɗar da Man Fetir ya dawo N300 daga N1000 per Litre Nan da Yan kwanaki
Wata Majiya Mai karfi takarkashin kasa ta bayyana cewa A jiya Alhamis bayan Shugaban Kasa Bola Tinubu ya gama Tattaunawa da manyan Malaman Addinin Muslunci. Shugaban Kasa Bola Tinubu yafara Duba yiyuwa fadar da Man Fetir.
Okoronko ya shaidawa Arise News cewa, Tuni Tinubu ya ba CNG umarnin su fito da wata hanya wanda zata kada Man Fetir warwas a Nigeria. Saboda shi bazai iya juran talauci da wahalun da ƴan Nigeria ke ciki ba.