Hajiya Hauwa'u Adamu, mahaifiyar mawaƙin Hausa Dauda Kahutu Rarara, ta kuɓuta daga hannun ƴan bindiga.
Mawaƙin ne ya tabbatar da hakan a wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Instagram da safiyar Laraba....
An sace dattijuwar ne ranar 28 ga watan Yuni a jihar Katsina.