Kada Ka Kuskura Kayi Aure Har Sai Ka Mallaki Wadanan Abubuwan Idan Kuma Kayi Zaka Kare A Asibiti....
Duk wanda ya kuskura ya yi aure ba tare da ya mallaki waΙannan abubuwan guda biyar ba to babu inda aurensa zai je sai ya saki matar
WaΙanne abubuwa ne waΙanda kake jin ba zaka yi aure ba sai ka mallake su?
Gida
Aiki
Sana'a
Mota
Hankali
Kada Ka Kuskura Kayi Aure Har Sai Ka Mallaki Wadanan Abubuwan Idan Kuma Kayi Zaka Kare A Asibiti.
