YANZU-YANZU: Shugabaɲ yan sandan Nájeriya ya amince a fito zanga-zanga.
Shugaban yąn sandan Najeriya, Kayode Egbetokun ya amince wa yan Najeriya su fito zanga-zangar yunwa da tsadar rayuwa da suka shirya yi ta kwanaki 10, daga ranar 1 zuwa 10 ga watan Agusta.
Sai dai A Yau ta ruwaito sufeton yan sandan ya bayar da wasu sharadi da yake son jagororin zanga-zangar su cike domin samun goyon bayan yan sanda,
Daga cikin sharuɗɗan da shugaban yan sandan ya gindaya wa jagorori da kungiyoyi da masu son fita ząɲga-ząŋgar sun hada da, bayar da cikakken suna da bayanansu da kungiyoyinsu, sannan su fadi yadda suka tsara ząɲga-ząɲgar da kuma hanyoyin da za su karaɗe a ranakun ząɲga-ząɲgar, sannan su faɗi adadin lokacin da za su kwashe suna ząɲga-záɲgar a kowace rana da kuma tsarin da suka yi na tabbatar da ba za a taɓa kayan kowa ba, anyi lami lafiya.
Comrd Jameel Dan-madina