Sanarwace
Wata malamar Islamiyya kumamahardaciyar Alkur’ani wacce ta taΙa lashe gasar karatun Kur’ani tace a cigita mata mijin aure mai matsakaicin shekaru daga 25-30-35 tana zaune a Ζasar Saudiyya yanzu tazo ganin gida Najeriya idan an Ιaura auren zasu tafi can Ζasa mai tsarki tare da mijin nata, ta turo hotuna waΙanda bata sanya liΖab ba amma tace kar a wallafa hotunan tukunna a bari sai ta samu wanda zai aure ta sai a tura masa ya gani