An karrama Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Raɗɗa PhD CON da Lambar Girmamawa a matsayin Gwamnan da yafi kowane Gwamna kyawawan manufofi na inganta Ƙanana da Matsakaitan Masana'antu watau (MSMEs FRIENDLY GOVERNOR) ta Ƙasa

 An karrama Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Raɗɗa PhD CON da Lambar Girmamawa a matsayin Gwamnan da yafi kowane Gwamna kyawawan manufofi na inganta Ƙanana da Matsakaitan Masana'antu watau (MSMEs FRIENDLY GOVERNOR) ta Ƙasa.

An gudanar da wannan gagarumin taro ne a Fadar Shugaban Ƙasa dake Abuja.

Gwamna Raɗɗa ya godema waɗan da suka shirya wannan taro, sai ya bayyana cewa, tabbas wannan zai ƙarfafamai gwiwa wajen cigaba da tallafama ɓangaren Ƙanana da Matsakaitan Masana'antu a Jihar Katsina.

Na'im sani gwagware 2 ✌️

Dr. Dikko Umaru RaddaNuuman ImamIsah Miqdad AD SaudeKatsina State Television KTTVNew Katsina State Government House, GRA Katsina.Katsina AmversordorsGarkuwan Zulaihat DikkoKannywood UpdatesKatsina State Apc Social Media.Muhammadu BuhariUNDP Nigeria@





Post a Comment

Previous Post Next Post

Contact Form