MU YAN AREWA MUNA BUKATAR GYARA TA KOWANE BANGARE
A kullum sabbin kalu bale muke fuskanta ta bangaren
Islam
NOMA
KASUWANCI
TATTALIN ARZIKI
DA KUMA ZAMAN LAFIYA
Anata kashe mutane a katsina da zamfara kuma ankori mutane daga gonakinsu domin a kwashe arbarkatun kasa batare da anbiya mutanen yankin hakkinsu bah
Kuma malaman mu suna gani amma suna gidajensu acikin AC batare da sunce komaiba tunda talakawa ake cuta
To wata kila dasu ake raba kudaden albarkatunnan idan ansayar
Saboda inda zamu fito muce zamuyi zanga zanga saboda cimana zarafi da ake
Malamanmu sune zasu fara fitowa a masallatai wajan ganin sun dakatar damu suna kokarin nuna mana haramunne tada zaune tsaye kuma badan komai suke wannan bah sai saboda dan percentage din da ake basu😔
TO MALAMAI KUMA MUNA KIRANKU DA BABBAR MURYA KUJI TSORON ALLAH KUSANI AKWAI RANAR KARSHE KUMA DUK ABUNDA KASAMU A GIDAN DUNIYA WLLH ANAN ZAKA TAFI KABARSHI.