DA DUMI-DUMINSU: A yau talata Mai Martaba Sarkin Katsina Alh. Abdulmuminu Kabir Usman ya halarci Sallar rokon ruwa da aka gudanar a masallacin idi na kofar guga da misalin karfe 9 na safe. Allah ya karba ya gafarta mana kurakuren mu, badan halinmu ba, ya bamu damina mai Albarka...
Daga
Katsina Trends