Uhm wannan labarin saikakaranta Ya fi kowa illa —Budurwa...
Wata budurwa, Aisha Danlami, na ganin cewa “Gaskiya shi Cousin ya fi kowa illa, saboda idan a gidanku ya taso kun zama daya, kun shaku kuma akwai abubuwan da za ku rika yi wanda idan saurayi ya gani ba zai dauka ba saboda zai dauka akwai wani abu a kasa.
Shi kuma Cousin ba lallai akwai wani abu a tsakaninku ba ko da kuwa bai fito ya nuna ba.”
Aisha ta kara da cewa yana da matukar tasiri a rayuwar mace idan suka shaku.
“Shi Cousin ta wata fuskar shi ma ‘besty’ ne saboda kun shaku ga ’yan uwantaka watakila ma gida daya kuka tashi, komai tare ake yi.
Saurayi mai kishi ba zai dauka ba, saboda yana ganin kulawar da Cousin ke bayarwa, kuma da za ka masa bayani ba lallai ya dauka ba, dole zai ga cewa kare shi ake yi.
“Kuma shi Cousin da ya ce auren mutum zai yi za a ba shi, saboda iyaye sun san cewa ku ’yan uwa ne shi ke nan haka za a yi ko da mace ba ta so an fi karfinta.”
Ya danganta